Sponsored Advertisements

Gabatarwa da kaina

General 2 days ago
  • ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH!

    Ni sabone a wannan dandali mai albarka. Sunana malam sani haruna,malam ne a makaranta,kuma ina koyar da Islamic da business studies da agricultural science. 

         Ina fatan wannan dandali zai zama wuri na ilimantarwa,Sada zumunci ,da kuma samun arziki halal.

                     Allah ya albarkaci dukkanmu. 

Comments (0)

  • Be the first to comment!

Leave a Reply

New Discussions